73 : 7 إِنَّ لَكَ فِي ٱلنَّهَارِ سَبۡحٗا طَوِيلٗا Lalle ne, kanã da, a cikin yini, wani tasĩhi mai tsawo.