Skip to content
المُزمل /

Aya 15

73 : 15

Aya 15 of المُزمل (73 : 15). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

المُزمل Ayoyi 20
73 : 15

إِنَّآ أَرۡسَلۡنَآ إِلَيۡكُمۡ رَسُولٗا شَٰهِدًا عَلَيۡكُمۡ كَمَآ أَرۡسَلۡنَآ إِلَىٰ فِرۡعَوۡنَ رَسُولٗا

Lalle ne, Mũ. Mun aika zuwa gare ku, wani Manzo mai shaida a kanku, kamar yadda Muka aika wani Manzo zuwaga Fir'auna,

Explanation & meanings · 2
  1. Wato Annabi Muhammad, tsĩra da aminci su tabbata a gare shi.
  2. Wato Annabi Mũsã, aminci ya tabbata a gare shi.