Skip to content
الأعرَاف /

Aya 199

7 : 199

Aya 199 of الأعرَاف (7 : 199). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

الأعرَاف Ayoyi 206
7 : 199

خُذِ ٱلۡعَفۡوَ وَأۡمُرۡ بِٱلۡعُرۡفِ وَأَعۡرِضۡ عَنِ ٱلۡجَٰهِلِينَ

Ka riƙi abin da ya sauƙaƙa; Kuma ka yi umurni da alhẽri, Kuma ka kau da kai daga jãhilai.

Explanation & meanings · 1
  1. Bayãnin sifõfin mai wa'azi, watau mataimakin gaskiya a kan ƙarya.