Skip to content
الأعرَاف /

Aya 159

7 : 159

Aya 159 of الأعرَاف (7 : 159). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

الأعرَاف Ayoyi 206
7 : 159

وَمِن قَوۡمِ مُوسَىٰٓ أُمَّةٞ يَهۡدُونَ بِٱلۡحَقِّ وَبِهِۦ يَعۡدِلُونَ

Kuma daga mutãnen Mũsã akwai al'umma, sunã shiryarwa da gaskiya, kuma da ita suke yin ãdalci.

Explanation & meanings · 1
  1. Anã nũna cewa duka yadda mutãne suka ɓãci, bã zã a rasa na kirki a cikin su ba.