Skip to content
الوَاقِعة /

Aya 87

56 : 87

Aya 87 of الوَاقِعة (56 : 87). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

الوَاقِعة Ayoyi 96
56 : 87

تَرۡجِعُونَهَآ إِن كُنتُمۡ صَٰدِقِينَ

Ku mayar da shi (cikin jikinsa) har idan kun kasance mãsu gaskiya.

Explanation & meanings · 1
  1. Idan kun kasance mãsu gaskiya ga da'awar rashin Tãshin Ƙiyãma, to, ku yi ƙõƙarin hana mutuwa ga mutãne dõmin ku hana cikar alkawarin tayarwa a bãyan mutuwa.