51 : 8 إِنَّكُمۡ لَفِي قَوۡلٖ مُّخۡتَلِفٖ Lalle kũ, haƙĩƙa, kunã cikin magana mai sãɓa wa juna (game da Alƙur'ani).