51 : 7 وَٱلسَّمَآءِ ذَاتِ ٱلۡحُبُكِ Inã rantsuwa da samã ma'abũciyar hanyõyi (na tafiyar taurãri da sautin rediyo).