Skip to content
صٓ /

Aya 88

38 : 88

Aya 88 of صٓ (38 : 88). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

صٓ Ayoyi 88
Sura · صٓ
Hausa · Gummi
38 : 88

وَلَتَعۡلَمُنَّ نَبَأَهُۥ بَعۡدَ حِينِۭ

"Kuma lalle zã ku san babban lãbãrinsa a bayan ɗan lõkaci."

Explanation & meanings · 1
  1. Bauta wa gumãka da hidimar shehunai da suka mutu waɗanda suka shirya wani sãbon abu da bãbu ga sunnar Annabi duka ɗaya suke, dõmin kõwanensu kiran wanin Allah ne sabõda neman ãgaji.