37 : 146 وَأَنۢبَتۡنَا عَلَيۡهِ شَجَرَةٗ مِّن يَقۡطِينٖ Kuma Muka tsirar da wata itãciya ta kankana a kusa da shi.