Skip to content
المؤمنُون /

Aya 98

23 : 98

Aya 98 of المؤمنُون (23 : 98). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

المؤمنُون Ayoyi 118
23 : 98

وَأَعُوذُ بِكَ رَبِّ أَن يَحۡضُرُونِ

"Kuma inã nẽman tsari da Kai, ya Ubangijĩna! Dõmin kada su halarto ni, "

Explanation & meanings · 1
  1. Inã neman tsari da Kai, yã Ubangijina! Kada Shaiɗãnu su halarto ni a cikin al'amurana duka, dõmin ba su halarta, fãce da sharri.