23 : 11
ٱلَّذِينَ يَرِثُونَ ٱلۡفِرۡدَوۡسَ هُمۡ فِيهَا خَٰلِدُونَ
Waɗanda suke gãdõn (Aljannar) Firdausi, su a cikinta madawwama ne.
Explanation & meanings · 1
- Asalin firdausi fadama mai ruwa da itãce da ni'ima. Aljannar firdausi ita ce mafi ɗaukakar Aljanna.