Skip to content
البَقَرَة /

Aya 15

2 : 15

Aya 15 of البَقَرَة (2 : 15). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

البَقَرَة Ayoyi 286
2 : 15

ٱللَّهُ يَسۡتَهۡزِئُ بِهِمۡ وَيَمُدُّهُمۡ فِي طُغۡيَٰنِهِمۡ يَعۡمَهُونَ

Allah Yana yin izgili gare su kuma Yana taimakon su a cikin ɓatarsu, suna ɗimuwa.

Explanation & meanings · 1
  1. Allah Yanã mayar masu da sakamakon izgilinsu.