Skip to content
الإسرَاء /

Aya 72

17 : 72

Aya 72 of الإسرَاء (17 : 72). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

الإسرَاء Ayoyi 111
17 : 72

وَمَن كَانَ فِي هَٰذِهِۦٓ أَعۡمَىٰ فَهُوَ فِي ٱلۡأٓخِرَةِ أَعۡمَىٰ وَأَضَلُّ سَبِيلٗا

Kuma wanda ya kasance makãho a cikin wannan sabõda haka shi a Lãhira makãho ne kuma mafi ɓata ga hanya.

Explanation & meanings · 1
  1. Muƙarana a tsakãnin makantar basĩra da makantar ganin ido.