15 : 73 فَأَخَذَتۡهُمُ ٱلصَّيۡحَةُ مُشۡرِقِينَ Sa'an nan tsãwa ta kãma su, sunã mãsu shiga lõkacin hũdõwar rãnã.