Skip to content
الرَّعد /

Aya 24

13 : 24

Aya 24 of الرَّعد (13 : 24). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

الرَّعد Ayoyi 43
13 : 24

سَلَٰمٌ عَلَيۡكُم بِمَا صَبَرۡتُمۡۚ فَنِعۡمَ عُقۡبَى ٱلدَّارِ

"Aminci ya tabbata a kanku sabõda abin da kuka yi wa haƙuri. Sãbõda haka madalla da ni'imar ãƙibar gida."

Explanation & meanings · 1
  1. Sallamar malã'iku a kansu idan sun shiga a gare su, ita ce su ce musu: "Aminci ya tabbata a gare ku.".