Skip to content
هُود /

Aya 99

11 : 99

Aya 99 of هُود (11 : 99). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

هُود Ayoyi 123
Sura · هُود
Hausa · Gummi
11 : 99

وَأُتۡبِعُواْ فِي هَٰذِهِۦ لَعۡنَةٗ وَيَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِۚ بِئۡسَ ٱلرِّفۡدُ ٱلۡمَرۡفُودُ

Kuma aka biyar musu da la'ana a cikin wannan dũniyada Rãnar Kiyãma. Tir da kyautar da ake yi musu.

Explanation & meanings · 1
  1. Kyautar la'ana ita ce wadda ake la'antar su da ita a dũniya da Lãhira.