Skip to content
هُود /

Aya 122

11 : 122

Aya 122 of هُود (11 : 122). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

هُود Ayoyi 123
Sura · هُود
Hausa · Gummi
11 : 122

وَٱنتَظِرُوٓاْ إِنَّا مُنتَظِرُونَ

"Kuma ku yi Jiran dãko, lalle mu mãsu Jiran dãko ne."

Explanation & meanings · 1
  1. Ku yi jira ku gani wãne ne zai ci nasara; mũ da muka bi umurnin Allah, kõ kuwa ku da kuke bin zuciyõyinku. Ãƙiba dai tanã ga mãsu taƙawa. Allah ya tabbatar da mu a kan binsa a kan taƙawa. Amin.