Skip to content

المقدام بن معد يكرب بن عمرو

الإسم

Almiƙdam bin Ma'adīkarib bin Amru

اسم الشهرة

Al-Miƙdam bin Ma'adī Karib - Allah Ya yarda da shi -

نبذة مختصرة

Almiƙdam ɗan Ma'adī Karib ɗan Amr ɗan Yazid Alkindi, babban sahabi ne, ɗaya daga cikin tawagar da suka zo wajen Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - daga Kinda. Ana lissafa shi a cikin mutanen Sham, ya rasu a can a shekara ta tamanin da bakwai, yana ɗan shekara casa'in da ɗaya.

المراجع

Kari (1)
سير أعلام النبلاء (3/427) تهذيب التهذيب (10/287) الأعلام للزركلي (7/282)