المبارك بن محمد بن محمد بن محمد ابن الأثير الجزري
الإسم
Al-Mubarak bin Muhammad bin Muhammad bin Muhammad Ibn al-Athir al-Jazari
اسم الشهرة
Ibn al-Athir Malamin Hadisi
نبذة مختصرة
Almajd Abu al-Sa'adat Al'mubarak Bn Muhammad Bn Muhammad Bn Abdulkarim Al'shaibani Al'jazari, daga cikin malaman hadisi na mabiya mazhabar Shafi'iyya, an haife shi a shekarar 544. Daga cikin littattafansa akwai "Jami'u Al'usul fi Ahadith Al'rasul" da "Al'nihaya fi Gharib Al'hadith" da "Al'insaf fil Jam'i bainal Kashf wal Kashshaf fi Tafsiril Qur'anil Karim" da "Al'musɗafa wal Mukhtar fil Ad'iya wal Azkar". Ya rasu a shekarar 606Hijira. Da kuma ɗan'uwansa masanin tarihi Al'izz Abu al-Hasan Ali mawallafin littafin "Usud Al'ghaba" da "Al'kamil fi Al'tarikh" wanda ya rasu a shekarar 630Hijira. Da kuma ɗan'uwansu na uku masanin adabi Al'diya'u Abu al-Fath Nasrullah mawallafin littafin "Al'mathal Al'sa'ir", wanda ya rasu a shekarar 637Hijira.