Skip to content

أُم كلثوم بنت عقبة بن أبي معيط القرشية الأموية

الإسم

Ummu Kulsum ɗiyar Uƙbah bin Abi Mu'aiɗ Baƙuraishiya Ba'umawiya

اسم الشهرة

Ummu Kulsum ɗiyar Uƙbah ɗan Abi Mu'aiɗ - Allah Ya yarda da ita -

نبذة مختصرة

Ummu Kulsum Bint Uƙbah bin Abi Mu'aiɗ Baƙuraishiya Ba'umawiya, 'yar uwar Usman bin Affan ta wajen mahaifiya. Sahabiya ce mai girma, ta musulunta a Makka, kuma ta yi mubaya'a kafin Hijira, kuma ita ce farkon wadda ta yi Hijira daga cikin mata bayan Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya yi Hijira zuwa Madina. Ta yi Hijira a lokacin sulhun Hudaibiyya.

المراجع

Kari (1)
الطبقات الكبرى (8/230)، معرفة الصحابة (6/3548)، المنتظم في تاريخ الملوك والأمم (5/ 180)، تهذيب الكمال في أسماء الرجال (35/ 382)، تاريخ الإسلام (2/449)، الأعلام للزركلي (5/231).