Skip to content

الفضيل بن عياض بن مسعود

الإسم

Al-Fudail ɗan Iyad ɗan Mas'ud

اسم الشهرة

Fudail bin Iyad

نبذة مختصرة

Fudail Bn Iyad Bn Mas'ud Bn Bishr At-Tamimi Al-Yarbū'i Al-Khurasani, Abu Ali Az-Zāhid, ɗaya daga cikin salihan duniya kuma masu yawan ibadarta. Ya kasance daga cikin Malaman Hadisi amintattu. Al-Hafiz Az-Zahabi yana cewa: (Babban Malamin Harami, kuma ɗaya daga cikin ƙwararrun marawaita, wanda aka yi ijma'i akan amincinsa da girmansa). Ya rasu a shekara ta 187.

المراجع

Kari (1)
الطبقات الكبرى (5/500) وفيات الأعيان (4/47) الأعلام للزركلي (5/153)