Skip to content

أبو الطيب أحمد بن الحسين المتنبي

الإسم

Abu Al-Ɗayyib Ahmad bin Al-husain Al-mutanabbi

اسم الشهرة

(Almutanabbi) Mai da'awar annabci

نبذة مختصرة

Abu al-Ɗayyib Ahmad ɗan Husain ɗan Hasan Al-Ju'ufi Al-Kufi, masanin adabi shahararre da Al-Mutanabbi, mawaƙin zamani. An haife shi a shekarar 303, ya kai ƙololuwa a tsara waƙoƙi, kuma ya zarce magabata, kuma Diwani ɗinsa ya bazu a ko'ina. Ya kasance shagaltacce wajen cimma burikansa na duniya na ƙashin kansa. Ya rasu a shekarar 354.

المراجع

Kari (1)
لسان العرب (9/27) الأعلام للزركلي(1/115) معجم المؤلفين(1/201) هدية العارفين(1 /64) نظرات شرعية في ديوان المتنبي للشيخ الخراشي