Skip to content

أسماء بنت النعمان الكندية

الإسم

Asma'u bint Nu'uman Al-Kindiyya.

اسم الشهرة

Asma'u bint Nu'uman

نبذة مختصرة

Asma'u Bint al-Nu'aman Bn al-Jaun Bn Shurahbil, kuma an ce: Asma'u Bint al-Nu'aman Bn al-Aswad Bn al-Harith Bn Sharahil Bn al-Nu'aman Bn Kindah. Sahabiya ce mai girma, sun yi ijma'i cewa Manzon Allah -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- ya aure ta, kuma sun saɓa a game da labarin rabuwarsa da ita.

المراجع

Kari (1)
الطبقات الكبرى (8/113)، الوافي بالوفيات (9/35)، الإصابة في تمييز الصحابة (8/19)، الأعلام للزركلي (1/306).