Skip to content

إسحاق بن إبراهيم بن مخلد الحنظلي التميمي

الإسم

Ishaƙ ɗan Ibrahim ɗan Makhlad al-Hanzali al-Tamimi

اسم الشهرة

Ishaƙ ɗan Rahuwaih

نبذة مختصرة

Ishaƙ ɗan Ibrahim ɗan Makhlad al-Hanzali ɗan Rahuwaih al-Marwazi, amintacce ne mujtahidi, tsaran Ahmad ɗan Hanbal. An haife shi a shekara ta 161, Ahmad ya ce: (Ban san wani a duniya tamkar Ishaƙ ba), kuma al-Darami ya ce: (Ishaƙ ya shugabanci mutanen Gabas da Yamma da gaskiyarsa), kuma al-Khaɗib al-Bagdadi ya ce: (An tattara masa Hadisi, da Fiqhu, da Hadda, da gaskiya, da wara'i, da zuhudu). Ya rasu a shekara ta 238.

المراجع

Kari (1)
تاريخ دمشق (8/119)، طبقات الحنابلة (1/109)، تقريب التهذيب (ترجمة 332)، البداية والنهاية (14/ 354)، طبقات المفسرين (1/103)، الأعلام للزركلي (1/292).