Skip to content

أحمد بن محمد بن سلامة بن سلمة الطحاوي

الإسم

Ahmad Bn Muhammad Bn Salāma Bn Salama Al-Ɗahawī

اسم الشهرة

Al-Ɗahawy

نبذة مختصرة

Abu Ja'afar Ahmad Bn Muhammad Bn Salāma Bn Salama Aɗɗahawy. An haife shi a shekarar 239, shi ne malamin Hadisin ƙasar Masar kuma faƙihinta. Ya kasance daga cikin manyan faƙihan Hanafiyya, kuma ɗaya daga cikin limaman zamaninsa a fagen Fiƙihu, da Hadisi, da Saɓanin Malamai, da Harshe, da Nahawu, kuma ya wallafa kyawawan littattafai, daga cikinsu akwai "Aqidat Aɗ'ɗahawiyya" da "Sharh Ma'ani Al'athar" da "Mushkil Al'athar Fi Ikhtilaf Al'hadith". Ya rasu a shekarar 321.

المراجع

Kari (1)
اللباب في الأنساب(1/46) سير أعلام النبلاء(11/361) تاج العروس (10/535) الأعلام للزركلي(1/206)