Skip to content

أحمد بن علي بن ثابت البغدادي

الإسم

Ahmad bin Ali bin Sabit Al-Baghdadi

اسم الشهرة

Alkhaɗib Albaghdadi

نبذة مختصرة

Abu Bakr Ahmad bin Ali bin Thabit bin Ahmad bin Mahdi Al-Khaɗib Al-Baghdadi, Allamah, Hafizi, ma'abocin wallafe-wallafe, Muhaddisi, Hafizi. An haife shi a shekara ta 392, ya yi rubutu da yawa, Al-Hafiz Ibnu Nuqɗah ya ce: (Duk wanda ya yi adalci ya san cewa muhaddisai a bayan Al-Khaɗib masu dogaro ne a kan littattafansa). Daga cikin wallafe-wallafensa akwai "Al-Kifāyah fī 'Ilm al-Riwāyah" da "Al-Jāmi'u li'akhlāq al-Rāwī wa Ādāb al-Sāmi'" da "Tārīkh Baghdād" da "Al-Faqīh wa al-Mutafaqqih" da "Sharaf Aṣḥāb al-Ḥadīth". Ya rasu a shekara ta 463.

المراجع

Kari (1)
معجم الأدباء (1/384) وفيات الأعيان (1/92) طبقات الشافعيين (1/441) الأعلام للزركلي (1/ 172).