Skip to content

أحمد بن شعيب بن علي النسائي

الإسم

Ahmad Bn Shu'aib Bn Ali al-Nasa'i

اسم الشهرة

Al-Nasa'i

نبذة مختصرة

Abu Abdurrahman Ahmad bn Shu'aib bn Ali bn Sinan bn Bahr al-Khorasani al-Nasa'i, ma'abucin al-Sunan, Imami, mahaddaci, tabbatacce. An haife shi a shekarar 215, ya kasance daga cikin tekunan ilimi, tare da fahimta, da ƙwarewa, da tantance maruwaita, da kyakkyawar wallafa, kuma daga cikin ayyukansa akwai "al-Sunan al-Sughra" da "al-Sunan al-Kubra" da "Fada'ilul AlKur'ani" da "Fada'ilus Sahaba" da "al-Muntaƙa min Amalil Yaumi wal Lailah" da "al-Dhu'afa' wal Matrukin". Ya rasu a shekarar 303.

المراجع

Kari (1)
وفيات الأعيان (1/77) الأعلام للزركلي (1/171) معجم المفسرين (1/47)