عربي - Arabic English Qafár af - Afar Afrikaans - Afrikanns Akan Shqip - Albanian አማርኛ - Amharic Հայերեն - Armenian অসমীয়া - Assamese Azərbaycanca - Azerbaijani Bamanankan - Bambara Bassa Bemba বাংলা - Bengali Bosanski - Bosnian Български - Bulgarian မြန်မာဘာသာ - Burmese Bisaya - Cebuano Cham Нохчий - Chechen chiCheŵa - Chewa 中文 - Chinese Адыгэбзэ - Circassian Hrvatski - Croatian Česky - Czech Dagbani Dansk - Danish فارسی دری - Dari Dendi ދިވެހި ބަސް - Dhivehi Nederlands - Dutch إستوني - Estonian Suomi - Finnish Fon Français - French Fulfulde - Fula ქართული - Georgian Deutsch - German Ελληνικά - Greek ગુજરાતી - Gujrati Kreyòl ayisyen - Haitian Creole Hausa हिन्दी - Hindi Magyar - Hungarian Igbo Indonesia - Indonesian Italiano - Italian 日本語 - Japanese Jóola - Jola ಕನ್ನಡ - Kannada Қазақша - Kazakh ភាសាខ្មែរ - Khmer Kikuyu Ikinyarwanda - Kinyarwanda Ikirundi - Kirundi 한국어 - Korean كوردی سۆرانی - kurdish كوردي kurmancî - Kurmanji Kyrgyz ລາວ - Lao latviešu - Latvian Lingala lietuvių - Lithuanian Luganda Македонски - Macedonian Maguindanaon Malagasy - Malagasy Bahasa Melayu - Malay മലയാളം - Malayalam Mandinka मराठी - Marathi Mõõré - Moore नेपाली - Nepali أنكو - NKo Norwegian ଓଡ଼ିଆ - Odia oromoo - Oromo پښتو - Pashto فارسی - Persian Polski - Polish Portuguese ਪੰਜਾਬੀ - Punjabi Română - Romanian Русский - Russian Српски - Serbian Shona සිංහල - Sinhala Slovenščina - Slovenian Soomaaliga - Somali Soninke Sesotho - Sotho Español - Spanish Kiswahili - Swahili Svenska - Swedish Tagalog Тоҷикӣ - Tajik தமிழ் - Tamil తెలుగు - Telugu ไทย - Thai ትግረኛ - Tigrinya Türkçe - Turkish Türkmen - Turkmen Ukrainian اردو - Urdu ئۇيغۇرچە - Uyghur Ўзбек - Uzbek Việt Nam - Vietnamese Wolof Yao Yorùbá - Yoruba Zarma زولو - Zulu
أحمد بن حمدان بن أحمد الورسامي الليثي
الإسم
Ahmad Bn Hamdan Bn Ahmad Al-Warsami Al-Laithi
اسم الشهرة
Abu Hatim Al-Isma'ili
نبذة مختصرة
Ahmad ɗan Hamdan ɗan Ahmad al-Warsami al-Laithi, Abu Hatim al-Razi. Yana daga cikin shugabannin Isma'iliyya da marubutansu, yana da wallafe-wallafe, daga cikinsu akwai "al-Islah" da "A'alam al-Nubuwwah" da "al-Zinah" da "al-Jami'u". Ibnu Hajar al-Asƙalani ya ce: (Ibnu Babawaih ya ambace shi a cikin Tarikh al-Ray kuma ya ce: Ya kasance daga ma'abota falala da adabi da sanin lugga kuma ya saurari Hadisi da yawa kuma yana da wallafe-wallafe sannan ya bayyana maganar Ilhadi, kuma ya zama daga cikin masu da'awar Isma'iliyya, kuma ya ɓatar da wata jama'a daga cikin manya), kuma ya rasu a shekara ta 322.
المراجع
Kari (1)
لسان الميزان (1/164)، الأعلام للزركلي (1/119)، معجم المؤلفين (1/211).