Skip to content

أحمد بن الحسين بن علي البيهقي

الإسم

Ahmad Bn Al-Husain Bn Ali AlBaihaƙi

اسم الشهرة

AlBaihaƙi

نبذة مختصرة

Abubakar Ahmad Bin Husain Bin Ali Bin Musa Al'khusrujardi Al'khorasani, Al'hafiz Allama, amintacce Shaikhul Islam, Muhaddisi Faƙihi Shafi'i, an haife shi a shekarar 384. Baihaƙi ya kasance mai wadatar zuci da kaɗan, zahidi, mai wara'i, yana daga cikin manyan almajiran Al'hakim, kuma ya zarce Al'hakim a wasu nau'ukan na ilimi. Imamul Haramaini ya ce: Babu wani faƙihi shafi'i face Shafi'i yana da wata alfarma a kansa in banda Abubakar Baihaƙi, domin shi ne yake da alfarma a kan Shafi'i saboda wallafe-wallafensa wajen taimakon mazhabarsa. Kuma ya rasu a shekarar 458.

المراجع

Kari (1)
طبقات الشافعية الكبرى (4/8) سير أعلام النبلاء (18/163) وفيات الأعيان (1/75) الأعلام للزركلي (1/116)