أحمد بن إبراهيم بن محمد ابن النحاس
الإسم
Ahmad Bn Ibrahim Bn Muhammad Ibn An-Nahhas
اسم الشهرة
(Ibn An-Nahhas)
نبذة مختصرة
Abu Zakariyya Ahmad Bn Ibrahim Bn Muhammad Ad-dimashqi sannan Ad-dimyaɗi, wanda aka fi sani da Ibn Annahhas, Faqihi ne dan mazhabar Shafi'iyya, masanin ilimin raba gado kuma mujahidi. An haife shi a Dimashq, ya yi tafiya zuwa Misra a zamanin Taimurlank, inda ya zauna a Al-manzila. Ya lazimci Murabaɗa (zaman dako) da Jihadi a kan gaɓar ruwan Dimyaɗ. An kashe shi a matsayin shahidi a wani yaƙi da Al-faranj, yana mai fuskanta ba mai ba da baya ba. Yana da wallafe-wallafe, daga ciki akwai "Al-maghnam fil Wirdil A'azam" da "Mashari'ul Ashwaq ila Masari'il Ushshaq wa Muthirul Gharam ila Daris Salam". Ya rasu a shekarar 814 Hijira.