Skip to content

أحمد بن إبراهيم بن إسماعيل الإسماعيلي الجرجاني

الإسم

Ahmad Bn Ibrahim Bn Isma'il Al-isma'ily Al-jurjany

اسم الشهرة

Abubakar Al-Isma'ili

نبذة مختصرة

Ahmad bin Ibrahim bin (Isma'il) Isma'il, Abu Bakr Al-Isma'ili Al-Jurjani. An haife shi a shekarar 297, Muhaddisi ne kuma Hafizi. An san shi da mutunci da kyauta, ya haɗa tsakanin Fiƙihu da Hadisi da kuma shugabancin addini da na duniya. Yana da wallafe-wallafe, daga ciki akwai "Mu'jam Asāmi Shuyūkhihi" da "As-Sahih" da kuma "Musnad Umar". Ya rasu a shekarar 371.

المراجع

Kari (1)
تاريخ جرجان (1/109)، طبقات الفقهاء (1/116)، سير أعلام النبلاء (16/292)، الأعلام للزركلي(1/ 86).