Skip to content

أحمد بن إدريس بن عبد الرحمن القرافي

الإسم

Ahmad Bn Idris Bn Abdurrahman Al-Ƙarafi

اسم الشهرة

(Alƙarāfi) Alƙarafi

نبذة مختصرة

Ahmad Bn Idris Bn Abdurrahman Abu Al'abbas Al-Sinhaji Al-Ƙarafi, masanin ilimin Usul kuma malamin Fiƙihu na mazhabar Malikiya, wanda a kasar Misra aka haife shi, a nan ya taso, kuma a nan ya rasu. Yana da manyan littattafai a cikin ilimin Fiƙihu da Usul, daga ciki akwai "Anwar Al-Buruq Fi Anwa'i Al-Furuq" da "Al-Ihkam Fi Tamyiz Al-Fatawi An Al-Ahkam Wa Tasarruf Al-ƙadi Wal Imam" da kuma "Al-Zakhira", kuma tare da zurfin iliminsa a fannoni da dama, ya kasance daga cikin ƙwararru wajen ƙera siffofi masu motsi a cikin na'urorin ilimin taurari da sauransu. Ya rasu a shekarar 684 Hijira.

المراجع

Kari (1)
الوافي في الوفيات (6/146) المنهل الصافي(1/232) الأعلام للزركلي (1/94)