Skip to content

إبراهيم بن يزيد بن قيس بن الأسود النخعي

الإسم

Ibrahim Bn Yazid Bn Qais Bn Al-aswad An-Nakha'i

اسم الشهرة

Ibrahim an-Nakha'i

نبذة مختصرة

Ibrahim ɗan Yazid ɗan Ƙais ɗan al-Aswad ɗan Amru ɗan Rabi'ah ɗan Zuhl ɗan Sa'ad ɗan Malik ɗan al-Nakha', al-Nakha'i al-Yamani al-Kufi Abu Imran, Al-Imam al-Hafiz, amintacce, faƙihi, daga ƙaramar ɗabaƙa ta Tabi'ai, kuma shi ne faƙihin Iraƙi kuma ɗaya daga cikin manyan malamai. An haife shi a shekara ta 46, ya shiga wajen Uwar Muminai A'isha alhali yana yaro, kuma bai tabbata ya ji (ruwaya) daga gare ta ba, kuma ya kasance mai basira a ilimin Ibnu Mas'ud, mai faɗin ruwaya, mai zurfin fahimtar fiqhu, kuma ya kasance yana ƙyamar Murji'awa, kuma yana cewa: (Lallai ni na fi jin tsoro a kan wannan al'umma daga Murji'awa, fiye da adadinsu daga Azariƙawa), ya rasu a shekara ta 96.

المراجع

Kari (1)
الأسامي والكنى للإمام أحمد (ص 116)، طبقات الفقهاء (1/82)، وفيات الأعيان (1/25)، سير أعلام النبلاء (4/ 520- 529)، الأعلام للزركلي (1/80).