Skip to content

إبراهيم بن محمد بن سالم بن ضويان

الإسم

Ibrahim Bn Muhammad Bn Salim Bn Dhuwayyan

اسم الشهرة

Ibn Dhuwayyan

نبذة مختصرة

Ibrahim Bn Muhammad Bn Salim Bn Dhuwayyan, daga Bani Zaid mazauna Shaqra'a a Najd, Faƙihi ne Al'hanbali. An haife shi a shekarar 1275, yana da ilimin nasaba kuma ya shagaltu da tarihi, daga mutanen Ar-Rass a Najd. An kasance ana komawa gare shi wajen warware matsalolinsu, kuma ya jagoranci alƙalanci a garin, kuma ya kasance mai lizimtar masallaci. Ya wallafa littattafai, daga cikinsu akwai "Manarus Sabil fi Sharhid Dalil" wato "Daliluɗ Ɗalib" na Mar'i Bn Yusuf Al'karmi, a fannin Fiqhu, da "Risala fi Ansab Ahl Najd". Ya rasa ganinsa a shekarar 1350, kuma ya rasu a shekarar 1353.

المراجع

Kari (1)
الأعلام للزركلي(1/72)، مشاهير علماء نجد (1/222).