Skip to content

إبراهيم بن خالد بن أبي اليمان أبو ثور الكلبي

الإسم

Ibrahim ɗan Khalid ɗan Abi al-Yaman Abu Thaur al-Kalbi

اسم الشهرة

(Abu Thaur) Abu Thaur

نبذة مختصرة

Abu Saur Al-kalbī Ibrahim ɗan Khalid ɗan Abi Al-yamān Al-baghdādī, kuma ana yi masa alƙunya da Aba Abdullahi. Amintacce ne, faƙihi, an haife shi a shekarar 170. Abu Bakr Al-a'ayan ya ce: (Na tambayi Ahmad ɗan Hanbal game da shi, sai ya ce: Na san shi da Sunnah tun shekaru hamsin, kuma a wuri na yana a matsayin Sufyan As-saurī). Abu Saur ya kasance a farko yana koyon fiƙihu da ra'ayi, kuma yana bin maganar mutanen Iraƙi, har lokacin da Ash-shafi'ī ya zo, sai ya riƙa zuwa wurinsa, kuma ya koma daga ra'ayi zuwa ga Hadisi. Ya rasu a shekarar 240.

المراجع

Kari (1)
طبقات الفقهاء (1/92)، طبقات الشافعية لابن قاضي شهبة (1/55)، تهذيب الأسماء واللغات (2/200)، السلوك في طبقات العلماء والملوك (2/355)، سير أعلام النبلاء ( 12/ 72-75)، الأعلام للزركلي(1/37).