Skip to content

إبراهيم بن إسحاق بن بشير الحربي

الإسم

Ibrahim Bn Ishaƙ Bn Bashir Al-harbi

اسم الشهرة

Ibrahim al-Harbi

نبذة مختصرة

Abu Ishaƙ Ibrahim ɗan Ishaƙ ɗan Ibrahim ɗan Bashir al-Baghdadi al-Harbi, al-Hafiz, al-Allamah, ma'abocin wallafe-wallafe. An haife shi a shekara ta 198, ya kasance shugaba a cikin ilimi, jagora a cikin zuhudu, masani a kan fiƙihu, mai zurfin fahimtar hukunce-hukunce, mahaddacin hadisi, mai tantance illolinsa. Daga cikin maganganunsa: (Ku kiyayi zama da ma'abota bidi'a, domin mutum idan ya zo da bidi'a ba zai rabauta ba). An tambayi al-Daraƙuɗni game da Ibrahim al-Harbi, sai ya ce: (Ana kwatanta shi da Ahmad ɗan Hanbal a cikin zuhudunsa da iliminsa da tsantseninsa). Ya rasu a shekara ta 285.

المراجع

Kari (1)
طبقات الفقهاء (ص: 171)، معجم الأدباء (1/ 41)، الأعلام للزركلي (1/32).