Skip to content

أبو داود سليمان بن داود بن الجارود الطيالسي

الإسم

Abu Dawud Sulaiman bin Dawud bin al-Jarud al-Ɗayalusi

اسم الشهرة

Abu Dawud al-Ɗayalusi

نبذة مختصرة

Sulaiman ibnu Dawud ibnu al-Jãrūd, Abu Dawud aɗ-Ɗayãlisĩ al-Fãrisĩ sannan az-Zubairĩ, mawlan ahalin Zubair ibnu al-Awwãm al-Baṣarĩ, mawallafin "al-Musnad", babban mahaddaci. An haife shi a shekara ta 133, al-Fallãs ya ce: (Ban ga wani wanda ya fi Abu Dawud hadda ba), kuma Wakĩ'u ya ce: (Babu wani wanda ya rage wanda ya fi Abu Dawud haddar dogon hadisi). Ya rasu a shekara ta 204.

المراجع

Kari (1)
طبقات المحدثين بأصبهان والواردين عليها (2/ 48)، تاريخ بغداد (10/ 32)، تهذيب الكمال في أسماء الرجال (11/ 401)، تاريخ الإسلام (5/ 84)، الأعلام للزركلي (3/125).