أبو الوليد سليمان بن خلف بن سعد التجيبي الباجي
الإسم
Abul Waleed Sulaiman Bn Khalaf Bn Sa'ad At-Tujibi Al-Bāji
اسم الشهرة
Abu Alwaleed Albāji
نبذة مختصرة
Abu Al-Walid Albaji Sulaiman bin Khalaf bin Sa'ad Altujibi Almaaliky Al'andalusi Alqurɗubi, malamin Hadisi, masanin Usul kuma faƙihi Almaaliky. An haife shi a shekarar 403 Hijira, ya yi tafiya zuwa Gabas sannan ya koma Andalus bayan shekaru goma sha uku ɗauke da ilimi mai ɗumbin yawa, wanda ya samo shi tare da talauci da kuma wadatuwa da ɗan kaɗan. Ya yi yunƙurin haɗa kan sarakuna a Andalus amma ya rasu kafin faruwar hakan. Daga cikin wallafe-wallafensa akwai "Alsiraj Fi Amal Alhujjaj Fi Masa'il Alkhilaf" da "Almuhazzab Fi Ikhtisar Almudawwana" da "Ihkam Alfusul Fi Ahkam Al'usul" da "Al'ishara Fi Al'usul" da "Kitab Alhudud" da "Tafsir Alminhaj Fi Tartib Ɗuruq Alhujjaj". Ya rasu a shekarar 474 Hijira.