Skip to content

أبو عمرو زَبَّان بن العلاء بن عمار التميمي المازني

الإسم

Abu Amru Zabban Bn Al’alaa Bn Ammar At-Tamīmi Al-Māzini

اسم الشهرة

Abu Amru ɗan Al-Ala'

نبذة مختصرة

Abu Amru ɗan Al'ala'i ɗan Ammar ɗan Al'uryan Attamīmi sannan Almāzini Albasari, shaihun makaranta da Larabci, ɗaya daga cikin ma'abota ƙira'o'i bakwai mutawatirai. An yi saɓani a cikin sunansa a kan maganganu da dama: wanda ya fi shuhura shi ne: Zabban. An haife shi a shekarar 70, Abu Ubaidata ya ce: (Ya kasance shi ne mafi sanin mutane ga ƙira'o'i da Larabci da waƙoƙi da tarihin Larabawa). Ya rasu a shekarar 154.

المراجع

Kari (1)
تاريخ الإسلام (9/ 683)، البداية والنهاية (13/ 433)، مشاهير علماء الأمصار (ص: 242)، سير أعلام النبلاء (6/ 407-409)، فوات الوفيات (2/ 28)، الأعلام للزركلي (3/ 41)، معجم حفاظ القرآن عبر التاريخ (1/ 461).