Skip to content

أم الدرداء خَيرة بنت أبي حدرد

الإسم

Ummu Al-Darda'i Khairah bint Abu Hadrad

اسم الشهرة

Ummu Al-Darda'i - Allah Ya yarda da ita -

نبذة مختصرة

Khairah bint Abu Hadrad, Ummu Al-Darda'i Al-Kubra, Ahmad bin Hanbal da Yahya bin Ma'in ne suka ambaci sunanta a cikin abin da Ibn Abi Khaithamah ya ruwaito daga gare su, kuma suka ce: Sunan Abu Hadrad shi ne Abd, ta shahara da alkunyarta, Sahabiya ce mai girma, ta kasance daga cikin mafifitan mata kuma mafi hankalinsu, ma'abuciyar kyakkyawan ra'ayi tare da ibada da tsentseni. Ta rasu kafin Abu Al-Darda'i, ta ruwaito daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - da kuma daga mijinta. Ta rasu a wajajen shekara ta 30.

المراجع

Kari (1)
الهداية والإرشاد في معرفة أهل الثقة والسداد (2/ 858)، الثقات لابن حبان (3/ 116)، أسماء من يعرف بكنيته (ص: 66)، تاريخ دمشق لابن عساكر (69/ 114)، أسد الغابة ط العلمية (7/ 100)، الأعلام للزركلي (2/ 328).