Skip to content

حمزة بن حبيب بن عمارة بن إسماعيل

الإسم

Hamza Bn Habib Bn Umara Bn Isma'il

اسم الشهرة

Hamza Alkufi

نبذة مختصرة

Hamza bin Habib bin Umarah Alzayyat Abu Umarah Altaimi maulansu, Alkufi, Imami abin koyi Shehun Qira'a. An haife shi a shekarar 80, ya kasance yana kawo mai daga Kufa zuwa Hulwan, sannan ya kawo jubun da jauzi daga can, kuma ya kasance imami mai tsayuwa da Littafin Allah, mai ƙanƙantar da kai ga Allah, mai tsananin wara'i mai ɗaukakar ambato. Masani a kan hadisi da fara'id, asalinsa Bafarshe ne, kuma an ce: Lallai A'amash ya ga Hamza Alzayyat yana tafe, sai ya ce: {Kuma ka yi bushara ga masu ƙanƙantar da kai}. Ya rasu a shekarar 156.

المراجع

Kari (1)
التاريخ الكبير للبخاري (3/ 52) الثقات للعجلي (ص: 133) رجال صحيح مسلم (1/ 147) مغاني الأخيار في شرح أسامي رجال معاني الآثار (1/ 244) الأعلام للزركلي (2/ 277)