Skip to content

حفص بن سليمان بن المغيرة

الإسم

Hafs Bn Sulaiman Bn al-Mugira

اسم الشهرة

(Hafs) Ɗan zaki

نبذة مختصرة

Hafs Bn Sulaiman Bn Al-Mugira Al-Asadi ta wajen Wala'i, Abu Umar. An haife shi a shekara ta 90, kuma an san shi da Hufais: Maƙari'in mutanen Kufa ne, mai sayar da tufafi, ya sauka a Bagadaza, kuma ya zauna a Makka. Shi ne mafi sani daga cikin almajiran Asim dangane da karatunsa, kuma shi ne agolansa, wato ɗan matarsa, kuma ta hanyarsa ne karatun mutanen Gabas yake. Ya rasu a shekara ta 180.

المراجع

Kari (1)
تاريخ بغداد (9/ 64) معجم الأدباء (3/ 1180) تهذيب الكمال في أسماء الرجال (7/ 10) الأعلام للزركلي (2/264)