Skip to content

جابر بن زيد الأزدي

الإسم

Jabir Bn Zaid Al-Azdi

اسم الشهرة

Abush Sha'tha'

نبذة مختصرة

Abu Sha'asa'i Jabir ɗan Zaid Al-Azdi Al-Yahmadi 'yantaccen bawansu, Al-Basri Al-Khaufi, kuma Khauf: wani yanki ne daga Oman, Tabi'i ne, mufassiri, amintacce, faƙihi, kuma ya kasance malamin mutanen Basra a zamaninsa. Daga Ibnu Abbas ya ce: (Da lallai mutanen Basra sun tsaya a kan maganar Jabir ɗan Zaid, da ya yalwata musu ilimi game da abin da yake a cikin littafin Allah). Kuma an ruwaito daga gare shi lallai cewa ya ce: (Kuna tambaya ta alhali a cikinku akwai Jabir ɗan Zaid?). Ya rasu a shekara ta 93.

المراجع

Kari (1)
الطبقات الكبرى (7/ 133)، طبقات الفقهاء (ص: 88)، تاريخ الإسلام (2/ 1199)، الوافي بالوفيات (11/ 26)، تقريب التهذيب (ترجمة 865)، الأعلام للزركلي(2/104).