Skip to content

Menene hukuncin ɗanɗana abinci a yinin Ramadan, alhali mace tana azumi?

التصنيف الشرعي
الفقهالصيامأحكام الصيام

السؤال

TAMBAYA TA 1:

Menene hukuncin ɗanɗana abinci a yinin Ramadan, alhali mace tana azumi?

س27: ما حكم ذوق الطعام في نهار رمضان، والمرأة صائمةٌ؟

الجواب

AMSA TA 1:

Hukuncinsa: Babu laifi a ciki, sabo da buƙatuwa zuwa gareshi, sai dai za ta tofar da abin da ta ɗanɗana.

ﺟ27: حكمه: لا بأس به؛ لدعاء الحاجة إليه، ولكنها تلفظ ما ذاقته.