A kwanakin ƙarshe na haila, kafin tsarki matar da ba ta ganin wani gurbi na jini, shin za ta yi azumin wannan ranar, alhalin ba ta ga farar ƙassa ba, ko kuma me za ta yi?
السؤال
TAMBAYA TA 1:
A kwanakin ƙarshe na haila, kafin tsarki matar da ba ta ganin wani gurbi na jini, shin za ta yi azumin wannan ranar, alhalin ba ta ga farar ƙassa ba, ko kuma me za ta yi?
س16: في الأيام الأخيرة من الحيض وقبل الطّهر لا ترى المرأة أثرًا للدم، هل تصوم ذلك اليوم وهي لم تر القصة البيضاء، أو ماذا تصنع؟
الجواب
AMSA TA 1:
Idan ya kasance yana daga cikin al'adarta cewa, ba ta ganin farar ƙassa - kamar yadda hakan ya ke faruwa ga wasu matan - to, za ta yi azumi, idan kuma ya kasance yana daga al'adarta ganin farar ƙassa, to, ba za ta yi azumi ba har sai ta ga farar ƙassar.
ﺟ16: إذا كان من عادتها ألا ترى القصة البيضاء -كما يوجد في بعض النّساء- فإنها تصوم، وإن كان من عادتها أن ترى القصة البيضاء فإنه لا تصوم حتى ترى القصة البيضاء.