90 : 19
وَٱلَّذِينَ كَفَرُواْ بِـَٔايَٰتِنَا هُمۡ أَصۡحَٰبُ ٱلۡمَشۡـَٔمَةِ
Kuma waɗanda suka kãfirta da ãyõyin Mu, sũ ne ma'abũta shu'umci
Explanation & meanings · 1
- Ko kuwa waɗanda ake bai wa takardunsu da hagu, a Lãhira.
Aya 19 of البَلَد (90 : 19). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.
وَٱلَّذِينَ كَفَرُواْ بِـَٔايَٰتِنَا هُمۡ أَصۡحَٰبُ ٱلۡمَشۡـَٔمَةِ
Kuma waɗanda suka kãfirta da ãyõyin Mu, sũ ne ma'abũta shu'umci