Skip to content
التوبَة /

Aya 97

9 : 97

Aya 97 of التوبَة (9 : 97). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

التوبَة Ayoyi 129
9 : 97

ٱلۡأَعۡرَابُ أَشَدُّ كُفۡرٗا وَنِفَاقٗا وَأَجۡدَرُ أَلَّا يَعۡلَمُواْ حُدُودَ مَآ أَنزَلَ ٱللَّهُ عَلَىٰ رَسُولِهِۦۗ وَٱللَّهُ عَلِيمٌ حَكِيمٞ

¡auyãwã ne mafi tsananin kãfirci da munãfinci, kuma sũne mafi kamanta ga, rashin sanin haddõjin abin da Allah Ya saukar a kan ManzonSa. Kuma Allah ne Masani, Mai hikima.

Explanation & meanings · 1
  1. Ƙauyãwã ne mafi tsananin kãfirci dõmin nĩsansu daga sanin hãlãyen girmamãwã da na zamantakewa, sa'an nan da nĩsansu daga Annabi har su saurari abin da ya zo da shi.