Skip to content
Al'fajr /

Aya 5

89 : 5

Aya 5 of Al'fajr (89 : 5). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

Al'fajr Ayoyi 30
Sura · Al'fajr
Hausa · Gummi
89 : 5

هَلۡ فِي ذَٰلِكَ قَسَمٞ لِّذِي حِجۡرٍ

Ko a cikin waɗannan akwai abin rantsuwa ga mai hankali (da yake kange shi daga zunubi)?