83 : 25 يُسۡقَوۡنَ مِن رَّحِيقٖ مَّخۡتُومٍ Ana shãyar da sũ daga wata giya wadda aka yunƙe a kan rufinta.