77 : 4
فَٱلۡفَٰرِقَٰتِ فَرۡقٗا
sa'an nan, da ãyõyi mãsu rarrabe gaskiya da ƙarya rarrabẽwa.
Explanation & meanings · 1
- Yã kamanta Manzanin Allah masu kãwo ayõyinsa da iskõki mãsu kãwo ruwa dõmin rahamar da ke cikin kowannensu.
Aya 4 of المُرسَلات (77 : 4). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.
فَٱلۡفَٰرِقَٰتِ فَرۡقٗا
sa'an nan, da ãyõyi mãsu rarrabe gaskiya da ƙarya rarrabẽwa.